<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>361</hymn_number>
<title>Akwai Taruwa Can A Sama LW361</title>
<lyrics>[V1]
 1) Akwai taruwa can a sama
 Kuka ya ƙare duk hawaye
 Jiki ya safe mu zam kamar shi
 Sama za ta buɗe, Yesu zai zo.

[V2]
 KORUS
 Wata rana Yesu zai zo
 Wata rana ko zai zo yau
 Da kira mai ƙarfi
 Da sarkin mala'iku
 Yesu yana zuwa don ni da ku.

[V3]
 2) Sai dai da murna, mu gamu da shi
 Mu bar wannan duniya da ɓakin ciki
 Murna ta cika a sa'annan
 Da shi za mu zama har abarda.
 Korus
 Tune-
 Category : Sama</lyrics>
</song>